ha_isa_tn_l3/08/03.txt

10 lines
418 B
Plaintext

[
{
"title": "Na je wurin annabiya",
"body": "Ana iya bayyana a sarari cewa Ishaya ya auri annabiya. AT: \"Na kwana da\nmatata, annabiya\" (Duba: figs_euphemism da figs_explicit)"
},
{
"title": "sarkin Asiriya zai kwashe dukiyar Damaskus da ganimar Samariya",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Sarkin Asiriya zai kwashe dukiyar\nDamaskus da ta Samariya\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]