10 lines
454 B
Plaintext
10 lines
454 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "duk da haka za a ƙara hallaka shi",
|
||
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"rundunoni za su sake lalata ƙasar\nIsra'ila\" (Duba: figs_activepassive)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "zai zama kamar ranar da aka datse itacen rimi wanda gungumensa ya ragu",
|
||
"body": "Wannan magana yana nufin cewa har ma bayan da Yahweh ya hallaka Isra’ila, zai ware wasu\nmutane daga cikin Isra’ilawa don su bauta masa. (Duba: figs_simile)"
|
||
}
|
||
] |