ha_isa_tn_l3/06/11.txt

10 lines
395 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya amsa ''Har sai birane sun zama kangaye ba mazauna a ciki, gidaje kuma sun zama ba mutane",
"body": "\"Har sai dukkan biranen da gidaje sun lalace kuma babu wanda ke zaune a wurin\""
},
{
"title": "ƙasar kuma ta zama yasasshiya",
"body": "Anan \"fadawa\" wani karin magana ne da ke nufin zama mummunan abu. AT:\n\"ƙasar ta zama kango kufai\" (Duba: figs_idiom)"
}
]