ha_isa_tn_l3/06/10.txt

14 lines
981 B
Plaintext

[
{
"title": "Mai da zuciyarsu ta zama marar tunani",
"body": "Anan “zuciya” tana wakiltar tunanin mutum. Ana magana da mutumin da ba ya tunani sosai\nkuma ya kasa fahimta da kuma damuwa da abin da ke faruwa kamar zuciyarsa ba ta da\nhankali. AT: \"Ku sa waɗannan mutane su kasa fahimta\" ko \"Sanya tunanin\nwaɗannan mutane ya zama mara kyau\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "kunnuwansu kuma su kurmance, idanunsu kuma su makance",
"body": "\"sanya shi yadda ba za su ji ba, kuma sanya shi yadda ba za su iya gani ba.\" Ishaya yana sa\nmutane su fahimci saƙon Yahweh ko abin da yake yi ana magana ne kamar dai Ishaya yana\nsanya su kurma ne kuma makafi. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "haka za su iya gani da idanunsu, su ji da kunnuwansu, su kuma fahimta da zuciyarsu",
"body": "Mutanen da suke iya fahimtar saƙon Yahweh da abin da yake yi ana maganarsu kamar mutane\nsuna iya gani da ji a zahiri. (Duba: figs_metaphor)"
}
]