ha_isa_tn_l3/06/08.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "muryar Ubangiji tana cewa",
"body": "Anan “murya” tana wakiltar Ubangiji da kansa. AT: \"Ubangiji ya ce\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Wa zan aika",
"body": "An nuna cewa Yahweh zai aiko wani ya yi magana da saƙon sa ga Isra'ilawa. AT:\n\"Wanene zan aika ya zama manzo ga mutanena\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "wa kuma zai tafi dominmu?",
"body": "Da alama \"mu\" yana nufin Yahweh da membobin majalisarsa na sama wanda yake magana da\nsu. (Duba: figs_inclusive)"
},
{
"title": "za ku ji amma ba za ku gane ba; za ku gani amma ba za ku sani ba",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) abubuwan da ake aikatawa \"ba su fahimta\" kuma \"ba su\nfahimta\" suna bayyana abin da Allah ke haifar da shi. AT: \"Za ku saurara, amma\nYahweh ba zai bari ku fahimta ba; za ku duba da kyau, amma Yahweh ba zai baku damar\nfahimta ba\" ko 2) maƙasudin \"Ku saurara\" ku \"ga\" bayyana ra'ayin \"idan.\" AT:\n\"Ko da kun saurara ba za ku fahimta ba; koda kuwa kun lura da kyau, ba za ku fahimta ba\"\n(Duba: figs_imperative)"
}
]