ha_isa_tn_l3/06/06.txt

6 lines
304 B
Plaintext

[
{
"title": "ya taɓa leɓunanka; an kawar da laifofinka, an kuma gafarta zunubanka",
"body": "Wadannan kalmomin guda biyu suna faɗin abu ɗaya. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Yahweh ya ɗauke zunubanku kuma ya gafarta zunubanku\" (Duba:figs_parallelism da figs_activepassive)"
}
]