ha_isa_tn_l3/06/04.txt

14 lines
569 B
Plaintext

[
{
"title": "Harsashen ginin ƙofofinsa sun girgiza a lokacin da suka tada murya",
"body": "\"Lokacin da serafim suka yi kira, sai sautinsu ya girgiza ƙofofin da tushe\""
},
{
"title": "sai kuma hayaƙi ya cika gidan",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"hayaki ya cika haikalin\" ko \"hayaki\nya cika fadar\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Kaitona! Gama na hallaka",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ina cikin babbar matsala! Abubuwa\nmasu ban tsoro za su same ni\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]