ha_isa_tn_l3/06/03.txt

14 lines
695 B
Plaintext

[
{
"title": "Suna kiran juna suna cewa",
"body": "\"Serafim suka kira juna suna cewa\" ko \"Halittu masu fuka-fukai sun yiwa juna da'awa\""
},
{
"title": "Mai Tsarki, Mai Tsarki, Mai Tsarki,'' shi ne Yahweh mai runduna",
"body": "Maimaita kalmar \"tsarki\" sau uku yana nuna cewa Allah mai tsarki ne gaba ɗaya. AT: \"Yahweh mai runduna mai tsarki ne gaba da komai\" ko \"Yahweh Mai runduna\ncikakke ne mai tsarki\""
},
{
"title": "Dukkan duniya ta cika da ɗaukakarsa",
"body": "Wannan yana magana ne game da duniya kamar dai kwantena ne kuma ɗaukaka sune\nabubuwan da ke cikin akwatin. AT: \"Duk abin da ke duniya tabbaci ne na\nɗaukakar Allah\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]