ha_isa_tn_l3/06/01.txt

18 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "yana da tsayi da kuma martaba",
"body": "Kalmomin \"maɗaukaki\" da \"ɗaukaka\" suna nanata cewa kursiyin ya kasance mai girma sosai\nkuma ya fi kowane abu kewaye da shi. Tsayin kursiyin yana wakiltar yadda Ubangiji yake da\ngirma. (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "ta cika haikalin",
"body": "\"cika gidan sarki.\" Kalmar da aka yi amfani da ita don haikalin a nan galibi ana amfani da ita don\nma'anar gidan sarakuna."
},
{
"title": "A sama da shi kuma da serafim",
"body": "Kalmar \"serafim\" jam'i ne na seraf. Wannan yana nufin Ubangiji ya zauna akan kursiyin\nkuma seraphim suna tsaye ko tashi sama kusa da Ubangiji suna shirye suyi masa hidima."
},
{
"title": "kowannen su yana rufe fuska da guda biyu, ya kuma rufe ƙafafu da guda biyu, yana kuma shawagi da guda biyu",
"body": "Kalmomin \"fuka-fukai\" da \"seraph\" an fahimta. AT: \"da kowane fukafukai kowane\nseraph ya rufe fuskarsa, kuma da fikafikansa biyu ya rufe ƙafafunsa, kuma ya tashi da fuka-fukai\nbiyu\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]