ha_isa_tn_l3/04/01.txt

14 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "amma ka yarda a kira mu da sunanka",
"body": "Wannan jumlar na nufin \"bari mu aure ka.\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "rassan Yahweh za suyi kyau da kuma ɗaukaka",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"reshe\" wani magana ne wanda ke wakiltar albarkatun da\nYahweh zai sa su girma a ƙasar Isra'ila. AT: \"Yahweh zai sa albarkatun cikin\nIsra'ila su zama kyawawa\" ko 2) \"reshe\" yana magana wanda ke nufin Almasihu. (Duba: figs_personification da figs_metaphor)"
},
{
"title": "'ya'yan itatuwan ƙasar kuma za su yi zaƙi, da kuma jin daɗi ga waɗanda suka ragu a Isra'ila",
"body": "'Ya'yan itacen \"wani lokacin kawai yana wakiltar abincin da aka samar a ƙasar, wani lokacin\nkuma yana wakiltar albarkar ruhaniya. Mai yiwuwa ma'anoni a nan su ne 1) Allah zai sa ƙasa ta\nsake fitar da kyakkyawan abinci. AT: \"mutanen da suka rage a cikin Isra'ila za su\nmore mafi kyawun abinci daga ƙasar\" ko 2) \"Masihu na gaba zai kawo albarkar ruhaniya ga\nmutanen ƙasar.\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]