ha_isa_tn_l3/03/16.txt

10 lines
290 B
Plaintext

[
{
"title": "'ya 'yan Sihiyona",
"body": "Sihiyona, ma'ana a nan birnin Yerusalem, ana maganar ta kamar mace da 'ya'yanta mata.\nAT: \"matan Sihiyona\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "suna tafiya suna ɗaga wuya sama",
"body": "\"ta hanyar girman kai\" (Duba: idiom)"
}
]