ha_isa_tn_l3/03/13.txt

14 lines
1.2 KiB
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Yahweh na tsaye domin ya faɗi laifin mutanensa; yana tsaye domin ya zarge su",
"body": "Ishaya yayi magana game da hukuncin da Yahweh ya yanke na cutar da mutane kamar dai\nYahweh yana kawo zargi ne a cikin kotu game da mutanen Isra'ila. Kashi na biyu na wannan\nlayin yana ma'anar abu ɗaya kamar na farko, amma ya faɗi gaba ɗaya kaɗan. AT:\n\"Kamar dai Yahweh ya ɗauki matsayinsa a cikin kotu kuma a shirye suke su tuhumi mutanen\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Kun lallatar da garkar inabi",
"body": "Anan \"ku\" yana nufin dattawa da masu mulki. Yahweh yana maganar mutanensa kamar suna\ngonar anab. Kamar wanda ya ƙi kula da gonar inabi don inabin ya daina ba da yayan inabi,\ndattawa da shugabanni suna hana Israilawa bauta wa Allah. AT: \"Mutanena\nkamar gonar inabi ne, kuma kun lalata ta\" (Duba: figs_you da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Donme kuke ƙuje mutanena, kuke kuma musgunawa matalauta?",
"body": "Yahweh yayi wannan tambaya don ya zargi shugabannin mutane. Ana iya bayyana wannan\nzargin a matsayin sanarwa. AT: \"Ina fushi da ku mugayen mutane saboda kuna\nmurkushe mutanena kuna murƙushe fuskokin talakawa!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]