ha_isa_tn_l3/03/08.txt

14 lines
785 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama Yerusalem ta yi tuntuɓe, Yahuda kuma ta faɗi",
"body": "Rashin yin biyayya ga Allah ana magana ne kai ka ce tana faɗuwa da faɗuwa. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Suka duba shaidunsu a fuskarsu suna gãba da su",
"body": "Maganganu na girman kai a fuskokin mutane ana maganarsu kamar maganganun mutane ne\nwaɗanda zasu iya ba da shaida akan mutanen masu girman kai. AT: \"Girman kai\na fuskokinsu yana nuna cewa suna adawa da Yahweh\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Gama sun kammalawa kansu bala'i",
"body": "Bala'i yana nan tafe, amma mutane sun gama yin abin da zai sa ta zo. Ana magana game da\nmusibar a nan kamar dai su kansu bala'in ne. AT: \"Gama sun yi duk abin da zai\nhaifar da bala'i\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]