ha_isa_tn_l3/03/06.txt

6 lines
221 B
Plaintext

[
{
"title": "kuma bari wannan kangon ya kasance a hannuwanka",
"body": "Anan “hannaye” suna wakiltar hukuma. AT: \"ɗauki nauyin wannan ɓarnar\" ko \"yi\nsarauta kan wannan ɓarnar\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]