ha_isa_tn_l3/02/20.txt

14 lines
792 B
Plaintext

[
{
"title": "jauhari da jemagu",
"body": "Jauhari ƙananan dabbobi ne waɗanda suke tono kuma suna rayuwa a ƙasan ƙasa. Jemagu\nƙananan dabbobi ne masu yawo waɗanda wani lokaci suke rayuwa a cikin kogo. AT: \"ga dabbobin\" (Duba: translate_unknown)"
},
{
"title": "Mutane za su shiga cikin matsin duwatsu da kuma cikin tsagar fasassun duwatsu",
"body": "Idan yarenku ba shi da kalmomi biyu daban don \"kirki\" da \"tsaguwa,\" sararin da ke bayyana\ntsakanin bangarorin dutse biyu lokacin da ya rabu, za ka iya haɗa waɗannan jimlolin biyu zuwa\nɗaya."
},
{
"title": "a lokacin da ya tashi domin ya razana duniya",
"body": "\"Lokacin da Yahweh ya ɗauki mataki ya sa mutanen duniya su firgita ƙwarai da shi.\" Duba\nyadda kuka fassara wannan a cikin Ishaya 2:17."
}
]