ha_isa_tn_l3/02/14.txt

10 lines
589 B
Plaintext

[
{
"title": "dogayen tsaunuka ... tuddai da suka yi tsayi",
"body": "Waɗannan kalmomin kwatanci ne don girman kan Isra'ilawa. Sun kuma bayyana a cikin Ishaya\n2: 2. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "doguwar hasumiya ... kowacce katanga marar gwami",
"body": "Waɗannan suna nuni ne ga abubuwan da mutane zasu gina a kewayen biranensu don su iya\nkare kansu daga abokan gaba. Su na wakiltar ga Isra'ilawa \"girman\" kai da imani cewa ba su\nda bukatar Yahweh kuma suna iya tsayawa kan kowane irin hukunci da Yahweh zai same su\nsaboda zunubansu. (Duba: figs_metaphor)"
}
]