ha_isa_tn_l3/02/09.txt

18 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Za a sunkuyar da mutane ƙasa, mutum zai faɗi ƙasa",
"body": "Anan kasancewa ƙasa ƙasa yana wakiltar mutanen da aka wulakanta su gaba ɗaya saboda sun\nfahimci duk abin da suka dogara da shi ba shi da amfani, kuma ba za su iya yin komai don\ntaimakon kansu ba. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah zai\nkunyata mutane, kuma za su gane cewa duk abin da suka dogara da shi ba shi da amfani\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ku je wurare masu duwatsu ",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne mutane su shiga 1) kogwanni a kan tsaunuka masu tsayi ko 2)\nwuraren da akwai manyan duwatsu da yawa waɗanda za a ɓoye a cikinsu."
},
{
"title": "ku ɓoye wa hukuncin Yahweh ",
"body": "AT: \"don\ngujewa daga firgitawar Yahweh\" ko \"daga Yahweh saboda za ku ji tsoron shi ƙwarai\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Za a ƙasƙantar da kallon girman kan mutum",
"body": "\"Yahweh zai saukar da duban mutum.\" Wani mutum mai \"girman ido\" yana kallon sama da\nkowa don ya nuna musu cewa ya fi su. Anan duk mutane sunyi laifi da tunanin sun fi Yahweh\nkyau, kuma yadda suke kallon waɗanda suke bauta wa Yahweh, alama ce ta girman kansu.\nAT: \"Yahweh zai ba da kunya ga dukkan mutane saboda suna ganin sun fi shi\nkyau\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]