ha_isa_tn_l3/02/05.txt

18 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Gidan Yakubu",
"body": "\"Ku zuriyar Yakubk.\" Kalmar \"gida\" na nuna ta mutanen da ke zaune a gidan, dangi. Anan\n\"Yakubu\" yana wakiltar jama'ar Yahuda, amma zai fi kyau a yi amfani da \"Yakubu\" a nan. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "sai muyi tafiya cikin hasken Yahweh",
"body": "Ishaya yayi magana game da mutane suna koyo sannan suna aikata abin da Yahweh yake so\nsuyi kamar suna tafiya da dare tare da fitilar da Yahweh ya tanada don su ga hanyar. AT: \"bari mu koyi yadda Yahweh yake so mu rayu sannan mu rayu ta wannan hanyar\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "saboda sun cika da al'adu daga gabas",
"body": "Ishaya yayi magana kamar mutane kwantena ne waɗanda suke cike da wani abu daga gabas.\nMai yiwuwa ma'anoni shine ya yi magana akan 1) ayyukan da mutanen gabas suke aikatawa.\nAT: \"suna aikatawa a duk lokacin da mugayen abubuwan da mutanen da ke zaune a ƙasashen gabashin Isra'ila suke aikatawa\" ko 2) mutane, musamman waɗanda ke\nda'awar yin magana da mutanen da suka mutu, waɗanda suka zo daga gabas don aikata\nmugunta. AT: \"masanan da yawa sun zo daga gabas kuma yanzu suna zaune a\ncan\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "karatun sihiri",
"body": "suna kokarin fadawa gaba ta hanyar duban abubuwa kamar sassan dabbobi da ganyaye"
}
]