ha_isa_tn_l3/02/04.txt

18 lines
857 B
Plaintext

[
{
"title": "Zai hukunta",
"body": "\"Yahweh zai yi hukunci\""
},
{
"title": "za su mayar da takkubansu garemani",
"body": "\"za su mayar da takubansu a matsayin kayan aikin shuka iri.\" Gamaho wani ruwa ne wanda\nmutane ke amfani da shi don haƙa cikin ƙasa don su shuka iri a can."
},
{
"title": "mãsunsu kuma su maida su almakashin yanke rassa",
"body": "\"za su dunkule mashinansu cikin ƙugiya\" ko kuma \"za su sanya mashinansu su zama kayan\naikin kula da tsirrai.\" Cikakken matse wuƙa ce da mutane suke amfani da ita don yanke rassan\nshuke-shuke da ba a so."
},
{
"title": "al'umma ba za ta sake tayar da takobi gãba da al'umma ba",
"body": "\"babu wata al'umma da za ta daga takobinta kan wata al'umma.\" Takobin ishararren yaƙi ne.\nAT: \"wata al'umma ba za ta yi yaƙi da wata ƙasa ba\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]