ha_isa_tn_l3/02/03.txt

10 lines
761 B
Plaintext

[
{
"title": "don ya koya mana waɗansu hanyoyinsa, mu kuma yi tafiya cikin tafarkunsa",
"body": "Kalmar \"hanyoyi\" karin magana ne na yadda mutum yake rayuwa. Idan yarenku\nyana da kalma ɗaya tak don ƙasar da mutane suke tafiya a kanta, za ku iya haɗa waɗannan\njimlolin. AT: \"yana iya koya mana nufinsa domin mu yi masa biyayya\" (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Gama daga Sihiyona shari'a za ta fito maganar Yahweh kuma daga Yerusalem",
"body": "Waɗannan jimlolin suna nufin abu ɗaya. Ishaya yana nanata cewa dukkan al'ummai zasu\nfahimci cewa ana samun gaskiya a Yerusalem. AT: \"Mutanen Sihiyona za su\nkoyar da shari'ar Allah, kuma mutanen Yerusalem za su koyar da kalmar Yahweh\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]