ha_isa_tn_l3/02/01.txt

14 lines
785 B
Plaintext

[
{
"title": "a kwanaki na ƙarshe",
"body": "\"zuwa gaba\""
},
{
"title": "za a kafa tsaunin gidan Yahweh ",
"body": "Ana iya bayyana wannan 1) azaman bayani. AT: \"tsauni na gidan Yahweh zai\ntsaya\" ko 2) cikin sigar aiki. AT: \"Yahweh zai kafa tsaunin da aka gina haikalinsa a\nkansa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "za a tada shi bisa dukkan tuddai",
"body": "Ishaya yayi maganar girmamawa cikin kwatanci kamar dai tsayi ne na zahiri. Ana iya bayyana\nwannan 1) cikin sigar aiki. AT: \"Yahweh zai girmama shi fiye da kowane tsauni\"\nko 2) a matsayin suna na mutanen da suke bauta a can. AT: \"Yahweh zai\ngirmama mutanen da suke bauta a can fiye da yadda yake girmama sauran mutane\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive da figs_metonymy)"
}
]