ha_isa_tn_l3/01/29.txt

10 lines
400 B
Plaintext

[
{
"title": "wurare masu tsarki na itatuwan ... wurin lambun da kuka zaɓa",
"body": "Waɗannan jimlolin suna nufin wuraren da mutanen Yahuda suke bautar gumaka."
},
{
"title": "Gama za ku zama kamar itacen rimi wanda ya kaɗe, kamar kuma lambun da ba ruwa",
"body": "Ruwa yana ba da rai ga bishiyoyi da lambuna. Mutanen sun rabu da Yahweh, wanda ya ba su\nrai. (Duba: figs_simile)"
}
]