ha_isa_tn_l3/01/26.txt

10 lines
426 B
Plaintext

[
{
"title": "kamar farko ... kamar na can farko",
"body": "Waɗannan hanyoyi biyu ne na magana game da ɓangare na farko ko farkon tarihin Isra'ila,\nlokacin da Isra'ila ta fara zama al'umma."
},
{
"title": "birnin adalci, gari kuma mai aminci",
"body": "Anan \"birni\" da \"gari\" suna nufin mutanen da ke zaune a Yerusalem. AT: \"garin\nda mutane suke masu adalci da aminci ga Allah\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]