ha_isa_tn_l3/01/24.txt

14 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Zan ɗauki fansa a kan maƙiyana, in kuma nuna ramuwata a kan magabtana",
"body": "Duk waɗannan kalmomin suna nufin abu ɗaya ne. Kalmomin \"ɗaukar fansa a kan magabtana\"\nsun fi yin magana game da Yahweh yana yin duk abin da ya kamata ya yi wa waɗanda suke\naiki da shi don ya yi farin ciki. Kalmomin \"ɗaukar fansa a kan magabtana\" sun fi magana game\nda Yahweh dai-dai da hukunta maƙiyansa. AT: \"Zan hukunta waɗanda suka yi\nadawa da ni\" ko \"Zan yi abin da ke faranta min rai ga waɗanda suke ƙoƙari na, kuma zan\nhukunta magabtana dai-dai\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Zan juya hannuna gãba daku",
"body": "Anan \"hannu\" yana nufin ikon Allah wanda zai yi amfani da shi don azabtar da mutanensa.\nAT: \"Zan fara amfani da dukkan ƙarfina a kanku\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zan tace ku kamar yadda ake tace ƙarfe",
"body": "Anan ana maganar yadda Allah yake kankare zunubin mutanensa kamar tana raba karfe daga munanan abubuwa da aka gauraye dashi. Kalmomin \"kamar yadda yake da tace karfe\" suna ƙara wani\nmagana, saboda ana amfani da lye a sabulu, ba a cikin ƙarfe na ƙarfe ba. AT: \n\"kuma kamar wuta tana cire datti daga azurfa, zan kawar da dukkan mugunta daga cikinku\"\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]