ha_isa_tn_l3/01/19.txt

18 lines
790 B
Plaintext

[
{
"title": "In kun yarda kuka yi biyayya",
"body": "Anan, \"shirye\" da \"masu biyayya\" ana amfani dasu tare don bayyana ra'ayi ɗaya. AT: \"Idan da yarda za ku yi biyayya\" (Duba: figs_hendiadys)"
},
{
"title": "za ku ci mafi kyau daga cikin ƙasar",
"body": "\"Kasar za ta fitar da abinci mai kyau domin ku ci\""
},
{
"title": "Amma idan kuka ƙi kuka yi tayarwa",
"body": "\"amma idan kun ƙi saurara kuma maimakon ku yi min biyayya\""
},
{
"title": "to takobi zata haɗiye ku,",
"body": "Kalmar \"takobi\" tana nufin magabtan Yahuda. Har ila yau, kalmar “mai cinyewa” tana kwatanta\nmaƙiyan Yahuda masu zuwa don su kashe su da dabbar daji da ke kai hari da cin sauran\ndabbobi. AT: \"makiyanku za su kashe ku\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
}
]