ha_isa_tn_l3/01/18.txt

14 lines
950 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai ku zo",
"body": "Yahweh cikin alheri da ƙauna yana gayyatar mutane su saurari abin da zai faɗa. \"Da fatan za\nku saurare ni. Bari\" ko \"Ku mai da hankali; Ina so in taimake ku. Bari\""
},
{
"title": "mu tattauna tare",
"body": "\"bari muyi tunani game da wannan tare\" ko \"muna buƙatar tattauna wannan\" ko \"me za mu yi?\"\nYahweh yana gayyatar mutane su tattauna abin da ke zuwa a nan gaba. Anan kalmar \"mu\" tana\nnufin Yahweh kuma ya haɗa da mutanen Yahuda. (Duba: figs_inclusive)"
},
{
"title": "koda zunubanku sun yi kamar jangarura za su yi fari kamar ƙanƙara; koda sun yi jawur kamar jini, za su zama kamar ulun auduga",
"body": "Ishaya yana magana ne game da mutane kamar suna sanye da tufafi waɗanda ya kamata su\nzama farin ulu da na zunubansu kamar dai suna da jajaje a jikin tufafin. Idan Yahweh ya gafarta\nmusu zunubansu, zai zama kamar tufafinsu sun sake fari. (Duba: figs_metaphor)"
}
]