ha_isa_tn_l3/01/16.txt

14 lines
593 B
Plaintext

[
{
"title": "Yi wanka ku tsabtace kanku",
"body": "Anan Allah yana kamanta mutumin da ya daina yin zunubi da wanda yake wankan jikinsa.\nAT: \"Ku tuba ku wanke zunubin daga zuciyarku kamar yadda kuke wanke ƙazantar daga jikinku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ku cire mugayen ayyukanku daga fuskata",
"body": "Allah bai ce masu su yi munanan ayyukansu a wani wuri ba, amma su daina yin su. AT: \"ku daina aikata miyagun ayyukan da na ga kuna yi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ku yi adalci ga marayu",
"body": "\"ku yi adalci ga yaran da ba su da uba\""
}
]