ha_isa_tn_l3/01/12.txt

14 lines
783 B
Plaintext

[
{
"title": "wa ya buƙaci wannan daga gare ku, don ku tattaka harabaina?",
"body": "Kalmar \"tattake\" tana nufin takawa da murkushewa da ƙafafun mutum. Allah yana amfani da\ntambaya don tsawata wa mutanen da ke zaune a Yahuda. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"babu wanda ya gaya muku ku yi tattaki a\nfarfajiyoyi na!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Kada ku ƙara kawo baye-bayenku marasa ma'ana",
"body": "\"Kada ka kawo mini wasu kyaututtukanka marasa amfani\""
},
{
"title": "Ba zan yarda da wannan taron ba",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Ba zan iya barin ku ku hallara ba saboda muggan ayyukan da\nkuke aikatawa\" ko 2) \"Ba zan iya barin kaina in ga kuna taruwa saboda muggan ayyukan da\nkuke aikatawa ba.\""
}
]