ha_isa_tn_l3/01/10.txt

10 lines
558 B
Plaintext

[
{
"title": "ku saurari shari'ar Allahnmu, ku mutanen Gomora",
"body": "Ishaya yana kwatanta mutanen Yahuda da Sodom da Gomora don ya nanata irin zunubin da\nsuka yi. AT: \"ku shugabanni masu zunubi kamar na Sodom ... ku mutanen da\nke mugaye kamar waɗanda suka rayu a Gomora\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Mene ne yawan hadayunku a gare ni?",
"body": "Allah yana amfani da tambaya don tsawata wa mutane. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"sadaukarwarku da yawa ba komai a gare ni!\"\n(Duba: figs_rquestion)"
}
]