ha_isa_tn_l3/01/07.txt

18 lines
936 B
Plaintext

[
{
"title": "Ƙasarku ta zama kufai",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Sun lalata ƙasarku\" ko \"Makiyanku\nsun lalata ƙasarku\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ɗiyar Sihiyona",
"body": "'Yar' birni na nufin mutanen birni. AT: \"Mutanen Sihiyona\" ko \"Mutanen da ke zaune a Sihiyona\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "su ta hannun bãƙi",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"baƙi sun kifar da ƙasarku\" ko \"wata rundunar baƙi ta ci ta da yaƙi kwata-kwata\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "an barta kamar 'yar bukka a garkar inabi, kamar 'yar rumfa a lambun kukumba",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"ya zama ƙarami kamar bukka a gonar inabi ko rumfa a gonar\nkukumba\" ko 2) \"an bar ta yadda manomi ke barin bukka a cikin gonar inabi ko rumfa a cikin\nlambun kukumba idan ya gama da su \"(Duba: figs_simile da figs_explicit)"
}
]