ha_isa_tn_l3/01/04.txt

18 lines
843 B
Plaintext

[
{
"title": "Al'umma, masu zunubi",
"body": "Zai yiwu ma'anoni su ne 1) Ishaya yana faɗi abubuwa biyu daban-daban game da su. AT: \"Al'ummar Isra'ila, ku masu zunubi\" ko 2) yana faɗin abu ɗaya kawai game da su.\nAT: \"ƙasar masu zunubi\""
},
{
"title": "mutanen da zunubi ya danne su ƙasa",
"body": "Wani abu mai nauyi wanda mutum zai iya ɗauka shine kwatancin zunuban su da yawa.\nAT: \"zunubin nasu kamar jaka ce mai nauyi a kafaɗunsu wanda ke wahalar da su yin tafiya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zuriyar masu aikata mugunta",
"body": "Kalmar \"zuriya\" wani magana ga mutanen da suke aikata abin da wasu suka aikata. AT: \"mutanen da suke aikata mugunta iri ɗaya suna ganin wasu suna aikatawa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Sun yi watsi da Yahweh",
"body": "\"Sun rabu da Yahweh\""
}
]