ha_isa_tn_l3/01/01.txt

18 lines
921 B
Plaintext

[
{
"title": "Wahayin Ishaya ɗan Amoz",
"body": "\"Wannan wahayin ne na Ishaya ... wanda Yahweh ya nuna masa\" ko \"Wannan shi ne abin da\nAllah ya nuna wa Ishaya\""
},
{
"title": "Amoz",
"body": "Amoz shi ne mahaifin Ishaya. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yahuda da Yerusalem",
"body": "\"Yahuda\" yana nufin masarautar kudu ta Isra'ila. \"Yerusalem\" shine birni mafi mahimmanci.\nSunayen wuraren suna wakiltar mutanen da ke zaune a cikinsu. AT: \"waɗanda ke\nzaune a Yahuda da Yerusalem\" ko \"mutanen Yahuda da Yerusalem\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a kwanakin Uziya, da Yotam, da Ahaz, da Hezekiya, sarakunan Yahuda",
"body": "Wannan karin magana ne kuma yana nufin lokacin da kowane sarki yayi sarauta. Sun yi\nsarauta ɗayan bayan ɗayan, ba duka a lokaci guda ba. AT: \"lokacin da Uziya, Yotam, Ahaz da Hezekiya suka kasance sarakunan Yahuda\" (Duba: figs_idiom)"
}
]