Sat Feb 06 2021 17:02:09 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2021-02-06 17:02:10 -05:00
parent 6a6eefebda
commit 796d23e222
2 changed files with 4 additions and 3 deletions

View File

@ -1,14 +1,14 @@
[
{
"title": "Wane ne ya haifi waɗannan 'ya'yan domina?",
"body": "Sihiyona tana magana game da mutanen da suke dawowa su zauna a cikin birnin kamar\nwaɗancan mutanen 'ya'yanta ne. Tambayar ta Sihiyona ta nuna mamakinta cewa yara da yawa\nyanzu sun zama nata. (Duba: figs_"
"body": "Sihiyona tana magana game da mutanen da suke dawowa su zauna a cikin birnin kamar\nwaɗancan mutanen 'ya'yanta ne. Tambayar ta Sihiyona ta nuna mamakinta cewa yara da yawa\nyanzu sun zama nata. (Duba: figs_metaphor da figs_rquestion)"
},
{
"title": "An yi mani rashi kuma ni bakarariya ce, mai gudun hijira da sakakkiya ni ke",
"body": "Sihiyona ta bayyana kanta a matsayin macen da ba ta iya haihuwar yara ba. Ta nuna dalilan da\nsuka sa ta mamaki. (Duba:"
"body": "Sihiyona ta bayyana kanta a matsayin macen da ba ta iya haihuwar yara ba. Ta nuna dalilan da\nsuka sa ta mamaki. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Wane ne ya yi renon waɗannan yaran? Duba, ni kaɗai a ka bari; daga ina waɗannan suke?",
"body": "Bugu da ƙari, Sihiyona ta yi amfani da tambayoyi don bayyana mamakin ta. Madadin fassarar:\n\"Duba, an bar ni ni kaɗai; yanzu duk waɗannan yaran da ban tayar da su ba sun zo wurina.\"\n(Duba:"
"body": "Bugu da ƙari, Sihiyona ta yi amfani da tambayoyi don bayyana mamakin ta. AT:\n\"Duba, an bar ni ni kaɗai; yanzu duk waɗannan yaran da ban tayar da su ba sun zo wurina.\"\n(Duba: figs_rquestion)"
}
]

View File

@ -269,6 +269,7 @@
"49-14",
"49-16",
"49-19",
"49-21",
"50-title",
"50-01",
"50-02",