Sat Feb 06 2021 16:40:09 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2021-02-06 16:40:09 -05:00
parent 37d53ee3c0
commit 368e622cfc
2 changed files with 3 additions and 2 deletions

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "Amma Sihiyona ta ce",
"body": "Kalmar \"Sihiyona\" wani suna ne na Urushalima. Ishaya yayi maganar birni kamar mace ce da\nke gunaguni cewa Yahweh ya manta da ita. (Duba:"
"body": "Kalmar \"Sihiyona\" wani suna ne na Yerusalem. Ishaya yayi maganar birni kamar mace ce da\nke gunaguni cewa Yahweh ya manta da ita. (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Mace za ta iya mantawa da jaririnta, da ke shan nononta, har ta rasa jin tausayin ɗan da ta haifa? ",
"body": ""
"body": "Yahweh yana amfani da tambaya don taimaka wa mutanensa su fahimci cewa ba zai taɓa\nmantawa da su ba ko kuma ya daina kula da su. AT: \"Mace ba za ta manta da\njaririn da ke shayarwa ba ko kuma ta daina kula da dan da ta haifa ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]

View File

@ -266,6 +266,7 @@
"49-09",
"49-10",
"49-12",
"49-14",
"50-title",
"50-01",
"50-02",