ha_gen_tn_l3/46/33.txt

14 lines
751 B
Plaintext

[
{
"title": "Zai kasance",
"body": "Ana amfani da wannan kalmar anan don nuna alama ga wani muhimmin abin da zai faru a cikin labarin. Idan harshenku yana da hanyar yin wannan, zaku iya tunanin amfani da shi anan."
},
{
"title": "To zaku ce masa, 'Bayinka masu kiwon dabbobi ne",
"body": "Wannanzance a cikin zance ne. Ana\niya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: \"lokacin da Fir'auna ... ya tambaya menene sana'arku, da za ku iya cewa kun kasance masu kiwon dabbobi tun ƙuruciyarku har zuwa yau, ku da ubanninku.\" (Duba: figs_quotesinquotes da figs_quotations)"
},
{
"title": "domin kowanne makiyayi haramtacce ne ga Masarawa",
"body": "AT: \"Masarawa suna tunanin makiyaya abin ƙyama ne\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]