30 lines
1.6 KiB
Plaintext
30 lines
1.6 KiB
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Isra'ila ya albarkaci Yosef",
|
||
"body": "Anan \"Yosef\" kuma yana wakiltar Ifraim da Manasse. Tunda Yosef uba ne, shi kaɗai ne aka ambata anan. (Duba: figs_synecdoche)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Allah wanda a gabansa ubannina Ibrahim da Ishaku suka yi tafiya",
|
||
"body": "Bautar Allah ana magana da ita kamar tana tafiya a gaban Allah. AT: \"Allah wanda kakana Ibrahim da mahaifina Ishaku suka bauta wa\" (Duba: figs_metaphor)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Allah wanda ya lura da ni",
|
||
"body": "Allah ya kula da Isra’ila kamar makiyayi yakan kula da tumakinsa. AT: \"wanda ya lura da ni kamar makiyayi yana kula da dabbobinsa\" (Duba: figs_explicit)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "mala'ikan ",
|
||
"body": "Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) wannan yana nufin mala'ikan da Allah ya aiko don kare Yakubu ko 2) wannan yana nufin Allah wanda ya bayyana a cikin surar mala'ika don kare Yakubu."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "ya kiyaye ni",
|
||
"body": "\"tsĩrar da ni\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Bari a raɗa sunana a sunansu, da sunan ubannina Ibrahim da Ishaku",
|
||
"body": "Anan \"suna\" yana tsaye ne ga mutumin. Kalmomin \"suna na a cikin su\" wata karin managa ne na nufin ana ambaton mutum saboda wani. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Mutane su tuna da Ibrahim, da\nIshaku, da ni saboda Ifraim da Manasse\" (Duba: figs_metonymy da figs_idiom da figs_activepassive)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Bari su yaɗu su yi tururu a bisa duniya",
|
||
"body": "Anan \"su\" yana nufin Ifraim da Manasse, amma yana wakiltar zuriyarsu. AT: \"Zasu sami zuriya da yawa waɗanda zasu rayu ko'ina cikin duniya\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
}
|
||
] |