ha_gen_tn_l3/47/23.txt

14 lines
608 B
Plaintext

[
{
"title": "zaku kuma noma ƙasar",
"body": "\"domin ku yi shuka\""
},
{
"title": "Da kaka tilas ku bada kaso biyar ga Fir'auna, kashi huɗu kuma zai zama naku",
"body": "Kalmar \"na biyar\" ƙunshi juzu'i ne. AT: \"A lokacin girbi za ku rarraba amfanin gonan zuwa kashi biyar. Kuna ba da kashi ɗaya ga Fir'auna don\nbiyan kuɗi kuma kashi huɗu ɗinku na kanku ne\" (Duba: translate_fraction)"
},
{
"title": "abinci domin gidajenku da 'ya'yanku",
"body": "Kuna iya bayyana a sarari bayanin da aka fahimta. AT: \"don abinci ga gidajenku da abinci don yaranku\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]