ha_gen_tn_l3/21/08.txt

14 lines
579 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaron ya yi girma ... aka yaye Ishaku",
"body": "\"yaye\" a nan hanya ce mai ladabi na cewa yaron ya gama da nono. AT: \"Ishakuya girma kuma baya bukatar shan nono mahaifiyarsa. Ibrahim ya yi babbar liyafa\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "ɗan Hajara mutumiyar Masar da ta haifa wa Ibrahim ",
"body": "Ana iya ambaci sunan ɗan Hajara. AT: \"Isma'ila ɗan Hajara na Masar da Ibrahim\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ba'a",
"body": "Ana iya bayana cewa ya na yi wa Ishaku ba'a. AT: \"yi wa Ishaku dariya\" (Duba: figs_explicit)"
}
]