ha_gen_tn_l3/12/17.txt

22 lines
910 B
Plaintext

[
{
"title": "saboda Sarai matar Ibram",
"body": "Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"domin Fir'auna na da nufin ɗaukan Sarai, matar Ibram, ta zama matar sa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Fir'auna ya kira Ibram",
"body": "\"Fir'auna ya kira Ibram\" ko \"Fir'auna ya umarci Ibram ya zo wurinsa\""
},
{
"title": "me kenan ka yi mini?",
"body": "Fir'auna yayi amfani da wannan tambaya ta zance don ya nuna fushin sa game da abin\nda Ibram ya yi masa. Hakanan za'a iya bayyana azaman tsawa. AT: \"Kun yi min mummunan abu!\" (Duba:: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Sai Fir'auna ya ba da umarni game da shi ",
"body": "\"Sai Fir'auna ya umarci ma'aikatan sa game da Ibram\""
},
{
"title": "su ka sallame shi ya tafi, tare da matarsa da duk abin da ya ke da shi",
"body": "\"sai ma'aikatan suka sallame Ibram daga wurin Fir'auna, da matar sa da kuma dukka mallakarsa\""
}
]