ha_gen_tn_l3/18/20.txt

18 lines
721 B
Plaintext

[
{
"title": "Saboda kukan Sodom da Gomora ya yi yawa",
"body": "Ana iya juya waɗannan kalmomi domin a nuna cewa kalmar \"kuka\" na nufin \"zargi\" ne. AT: \"Mutane dayawa na zargin 'yan Sodom da Gomora akan aikata mugayen abubuwa\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "zunubinsu ya haɓaka",
"body": "\"sun aikata zunubi da yawa\""
},
{
"title": "Yanzu zan sauka zuwa wurin",
"body": "\"Yanzu zan sauka zuwa Sodom da Gomara\""
},
{
"title": "in ga kukan ... ya zo gare ni",
"body": "Yahweh na magana kamar ta wurin zargin da ke zuwa daga mutanen da suka wahala ne ya san abin da yake faruwa. AT: \"muguntar ya kai yadda mutanen da suke zargin su ke faɗi\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]