ha_gen_tn_l3/17/19.txt

22 lines
794 B
Plaintext

[
{
"title": "A 'a amma Sarai matarka za ta haifa ",
"body": "Allah ya faɗa wannan domin ya canja wa Ibrahim tunaninsa na cewa Sarai baza ta iya samin ɗa ba. "
},
{
"title": "dole ka ba shi suna",
"body": "Kalmar \"ka\" na nufi Ibrahim ne."
},
{
"title": "zan kuma ruɓanɓaya shi",
"body": "Wannan ƙarin magana ne da ke nufi \"zan sa ya sami 'ya'ya dayawa.\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "uban kabilu",
"body": "\"shugabanni\" ko \"masu mulki.\" Waɗannan ubanne ba 'ya'ya goma sha biyu da jikokin Yakubu ba ne da zasu shugabanci kabila goma sha biyu na Isra'ila."
},
{
"title": "Amma alƙawarina zan kafa shi da Ishaku",
"body": "Allah ya koma ga maganar alƙawarin sa da Ibrahim, ya kuma jadada cewa da Ishaku ne zai cika alƙawarin ba Isma'ila ba."
}
]