ha_gen_tn_l3/29/33.txt

30 lines
836 B
Plaintext

[
{
"title": "Daga nan ta sake ɗaukan ciki ",
"body": "\"Sai Liya ta samu ciki\""
},
{
"title": "ta haifi ɗa",
"body": "\"ta haifi ɗa\""
},
{
"title": "Yahweh ya ji cewa ba a ƙauna ta",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh ya ji cewa mai gidana ba ya ƙauna ta\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ta kira sunan sa Simiyon",
"body": "Masu fassara zasu iya gara dan bayani da zai ce \"sunan Simiyon na nufin 'Ji.\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "mijina zai haɗe dani",
"body": "\"mijina zai rungume ni\""
},
{
"title": "na haifa masa 'ya'ya maza uku",
"body": "\"na haifi 'ya'ya maza uku\""
},
{
"title": "a ka kira sunansa Lebi",
"body": "Masu fassara zasu iya gara dan bayani da zai ce \"Sunan Lebi na nufin 'haɗewa\" (Duba: translate_names)"
}
]