ha_gen_tn_l3/04/25.txt

22 lines
933 B
Plaintext

[
{
"title": "kwana da",
"body": "Harshen ku na iya samun wata hanyar faɗin wannancikin ɗa'a. Wasu tsohon juyi sun amfani da \"sani.\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "ta kuwa ce, \"Allah ya kara bani wani ɗan",
"body": "Wannan shi ne dalilin da ya sa ta kira sunansa Set. AT: \"ta kuma bayana cewa \"Allah ya sake ba ni ɗa.\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Set",
"body": "Masu juya na iya sharihinta cewa \"Wannan sunan na kamar kalmar da ke nufi \"an bayar\" a harshen Ibraniyanci.\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Aka haifa wa Set ɗa",
"body": "Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"matar Set kuwa ta haifar masa ɗa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "kira bisa sunan Yahweh",
"body": "A wannan lokacin ne mutane suka fara kiran Allah da sunan Yahweh. Ana iya sa wannan a sarari cewa. AT: \"yi wa Allah sujada ta wurin kiran sa Yahweh\" (Duba: figs_explicit)"
}
]