ha_gen_tn_l3/43/26.txt

6 lines
190 B
Plaintext

[
{
"title": "suka kawo kyaututtukan ",
"body": "Anan \"hannun\" yana tsaye ga mutum gaba ɗaya. AT: \"'yan'uwan sun kawo kyaututtukan da suke tare da su\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]