ha_gen_tn_l3/40/14.txt

22 lines
918 B
Plaintext

[
{
"title": "ina roƙon ka kuma ka nuna mani alheri",
"body": "\"ina roƙon ka ka tausaya min\""
},
{
"title": "Ka ambace ni wurin Fir'auna a fito da ni daga wannan kurkuku",
"body": "Yosef yana nufin mai shayarwar ya gaya wa Fir'auna game da shi domin Fir'auna zai sake shi daga kurkuku. AT: \"Ka taimake ni ka fita daga wannan gidan kurkuku ta hanyar gaya wa Fir'auna game da ni\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Domin tabbas an sato ni ",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Lallai mutane sun ɗauke ni\" ko \"Tabbas mutanen Isma'il sun ɗauke ni\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "daga ƙasar Ibraniyawa",
"body": "\"ƙasar da Ibraniyawa suke zama\""
},
{
"title": "banyi wani abu ba da zai sanya su su sani cikin wannan rami ba",
"body": "\"kuma a lokacin da nake nan a Masar, ban aikata wani abin da ya cancanci a saka ni kurkuku ba\""
}
]