ha_gen_tn_l3/10/32.txt

18 lines
624 B
Plaintext

[
{
"title": "Waɗannan su ne kabilar",
"body": "Wannan na nufin dukka jerin mutane da aka kira daga Farawa 10:1."
},
{
"title": "bisa ga",
"body": "\"jeri bisa\""
},
{
"title": "Daga waɗannan janhuroriyoyi su ka rarrabu su ka shiga ko'ina a duniya",
"body": "\"Daga waɗannan kabilun ne janhuroriyoyi suka rarrabu a ko'ina a duniya\" ko \"Waɗannan kabilun suka rarrabu a tsakaninsu suka zama janhuroriyoyi na duniya\""
},
{
"title": "bayan ambaliyan ruwan.",
"body": "Ana iya bayana wannan a fili da gamsashen bayani. AT: \"bayan ambaliyan ruwan ya hallakar da duniya\" (Duba: figs_explicit)"
}
]