ha_gen_tn_l3/15/17.txt

22 lines
946 B
Plaintext

[
{
"title": "hayaƙin wuta da kuma harshen wutar tukunya da tartsatsi su ka wuce a tsakanin yankin nama",
"body": "Allah ya yi wannan domin ya nuna wa Ibram cewa ya na yin yarjejeniya tare shi."
},
{
"title": "wuce a tsakanin yankin nama",
"body": "\"wuce tsakanin layin naman dabba\""
},
{
"title": "Ina ba da wannan ƙasa",
"body": "Ta faɗin wannan, Allah na ba da ƙasa wa zuriyar Ibram. Allah na yin haka a wacan lokacin amma zuriyar ba za su shiga ƙasar ba sai bayan shekaru da yawa."
},
{
"title": "babbban kogin Yuferetis",
"body": "kogin Yuferetis mai girma."
},
{
"title": "da Keniyawa, Keniziyawa, Kadmoniyawa, da Hitiyawa, Feriziyawa, Refatiyawa, da Amoriyawa, Kan'aniyawa, Girgashiyawa, da Yebusiyawa",
"body": "Waɗannan sune sunayen kungiyar mutanen da suke zama a ƙasar. Allah a yardar wa zuriyar Ibrahim su ci nasara yaƙi da waɗannan mutane, su kuma ɗauki ƙasar. (Duba: translate_names)"
}
]