ha_gen_tn_l3/35/28.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "shekaru ɗari da tamanin",
"body": "\"shekaru 180\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Ishaku ya ja numfashinsa na ƙarshe, ya kuma mutu",
"body": "\"Ishaku ya ja numfashinsa na ƙarshe, ya kuma mutu.\" Jimlar \"ya yi numfashin sa na ƙarshe\" da \"mutu\" na nufin kusan abu ɗaya. Duba yadda aka fasara irin wannan jimlar a Farawa 25:7. AT: \"Ishaku ya mutu\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "nimfashin sa na ƙarshe",
"body": "Wannan hanya ce ta cewa mutum ya mutu da taushin rai. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 25:7. (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "aka tattara shi ga kakanninsa",
"body": "Wannan na nufin Ishaku ya mutu, ruhun shi ya tafi wurin da magabatan sa suka tafi. AT: \"ya je wurin iyalin sa da suka mutu\" (Duba: figs_idiom da figs_actionpassive)"
},
{
"title": "tsohon mutum cike da kwanaki",
"body": "Jimlar \"tsohon mutum\" da \"cike da kwanaki\" na nufin kusan abu ɗaya. Sun bayyana Ishaku ya yi rayuwa ta dogon lokaci. AT: \"bayan yayi rayuwa ta dogon lokaci ya kuma tsufa sosai\" (Duba: figs_doublet)"
}
]