ha_gen_tn_l3/32/09.txt

30 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Allah na mahaifina Ibrahim, da Allah na mahaifina Ishaku, Yahweh",
"body": "Wannan ba yana nufin alloli da yawa ba, amma ga Allah daya da suke yiwa sujada. AT: \"Yahweh, wanda shine Allahn kaka na Ibrahim da baba na Ishaku\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Yahweh, wanda ya ce mani, 'Ka koma ga ƙasarka da danginka, zan kuma wadata ka",
"body": "Wannan magana ce cikin magana. AT: \"Yahweh, Kai wanda ka ce in koma ƙasa ta da dangi na, ka kuma ce zaka wadata ni\" (Duba: figs_quotesinquotes da figs_quotations)"
},
{
"title": "da danginka",
"body": "\"da ga iyalinka\""
},
{
"title": "zan wadata ka",
"body": "\"Zan yi alheri gare ka\" ko \"za yi maka yin kyau\""
},
{
"title": "Ban cancanci dukkan ayyukanka na alƙawarin aminci ba da dukkan yarda da ka yi domin bawanka ba",
"body": "Kalmar \"amincewa\" da \"dukkan yarda\" zasu iya zama \"aminci\" da \"biyayya.\" Ban cancanci ka ci gaba da zama da aminci gareni ba ko ka zama da yarda gare ni, bawan ka\" (Duba: figs_activepassive) "
},
{
"title": "Baran ka",
"body": "Wannan hayar cewa \"ni\" da ladabi ce"
},
{
"title": "yanzu na zama sansanai biyu",
"body": "A nan \"na zama\" na nufin abin da yake da shi yanzu. AT: \"gashi yanzu ina da mutane, danbbobi, da abin hannu da ke tare da ni domin in yi sansani biyu\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]