ha_gen_tn_l3/12/10.txt

22 lines
856 B
Plaintext

[
{
"title": "A kwai yunwa",
"body": "Amfanin gona bai girma da kyau ba a wancan kakar. Ana iya ba wannan gamsashen bayani cewa. AT: \"Ana ƙarancin abinci\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": " cikin ƙasar",
"body": "\"cikin yankin\" ko \"a ƙasar da Ibram ke zama\""
},
{
"title": "gangara zuwa",
"body": "Mai yiwuwa ana nufin 1) \"kara gaba zuwa kudu\" (UDB) ko 2) \"ya tafi daga Kan'anan zuwa.\"Zai fi kyau a juya wannan da kalmar da aka saba amfani da shi waje tafiya daga wuri mai tudu zuwa ƙasa."
},
{
"title": "za su kashe ni ... ki da rai",
"body": "Ana iya ba gamsashen bayana game da dalilin da zai sa a kashi Ibram: \"za su kashe ni domin su aure ki\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "don a bar ni in rayu sabo da ke ",
"body": "AT: domin saboda ke, ba za su kashe ni ba\" (Dubi: figs_activepassive)"
}
]